Bayanin Cavusoglu game da taron Amurka da Jamus kan Afganistan
Ministan Harkokin Wajen Turkiyya Mevlut Cavusoglu ya fitar da sanarwa game da taron da ya halarta kan hali da yanayin rikici da ake ciki a Afganistan wanda Amurka da Jamus suka shirya.
An magance 'yan ta'adda hudu a Siriya
An yi nasararĀ magance 'yan ta'adda hudu, mambobin kungiyar' yan ta'addan PKK/YPG, wadanda suka yi yunkurin kai hari a yankin farmakin tafkin zaman lafiya dake Siriya
An kashe farar hula fiye da 123 a yankin Tigray dake kasar Ethiopia
An ciro jikkunan mutane 20 daga cikin wata rijiya a Mekziko
Gobara ta kama a birinin Tetovo na Arewacin Macedonia
Sojojin gwamnatin Siriya sun kashe fararen hula 4 a Idlib
Yadda wasu abubuwa suka fashe a Mekziko bayana afkuwar girgizar kasa
Marasa lafiya 16 sun mutu a asibiti sakamakon ambaliyar ruwa a Mekziko
Gobara ta yi ajalin mutane da dama a gidan kurkukun Indonesia
An ga Meteor a sararin samaniyar Ingila da Faransa
NATO ta yi tir da kisan fararen hula a Ukraine