Yamen: Huthi da Saudiyya sun tsagaita wuta
Bayan shafe tsawon shekaru ana gwabza yaki a Yamen 'yan tawaye sun cimma yarjejeniyar tsagaita buta wuta da kawancen sojan da kasar Saudiyya ke jagoranta.
Burkina Faso za ta yi sulhu da 'yan ta'adda
Sojojin Burkina Faso sun ce za su gano tare da tattaunawa da 'ya'yan kungiyoyin da suka hana Burkina Faso zaman lafiya domin a dinke barakar da ke faruwa, a dawo da zaman lafiya a kasar da k…
Bajamushe ya karbi rigakafin corona sau 87
Bom ya kashe kananan yara a Afghanistan
Shahararren dan kwallon kafa na Brazil, Pele ya rasu