NATO ta yi tir da kisan fararen hula a Ukraine
Bayan gano kisan fararen hula da dama da ake zargin dakarun Rasha da aikawa, Amirka da NATO sun nuna kaduwa da jin yadda aka yi wa fararen hula kisan kiyashi a Ukraine.
Shugaban Pakistan ya rusa majalisa
Matakin na nufin wajibi ne a gudanar da zaben 'yan majalisar dokoki a cikin kwanaki 60, sabanin shekara mai zuwa da aka tsara gudanar da zaben tun da farko. Wannan ne kuma zai hana firaministan k…
Gwajin Makamai: Koriya ta Arewa ta gargadi ta Kudu
Shahararren dan kwallon kafa na Brazil, Pele ya rasu