Mali ta sako sojoji uku na Côte d'Ivoire

Hukumomin Mali na ci gaba da tsare sojojin Côte d'Ivoire 46 cikin 49 da suka kama watanni biyun da suka gabata kan zargin su da shiga Bamako ba bisa ka'ida ba.