Gana ta karbi alluran riga-kafin Corona miliyan 1,2
A Amurka, Gana ta karbi alluran riga-kafin Corona miliyan 1,2 da kamfanin Moderna ya samar don yaki da annobar.
Jirage sun fara tashi da sauka a filin jirgin Fuzuli da Azabaijan ke ginawa
Jirage na ci gaba da zuwa sabon filin jirgin sama da aka gina a garin Fuzuli na Azabaijan, wanda aka kubutar daga mamayar Armeniya
Ministan Baitulmalin kasar Turkiyya ya tattauna da takwaransa na Uzbekistan
Masana'antar saka ta fitar da kayayyaki dala biliyan 8.2 daga Turkiyya
Fitar da man zaitun daga Turkiyya zuwa kasashen waje na kara habaka
Isra'ila ta janye wasu dokoki da ta saka a Zirin Gaza
Yadda 'yan kasar Afganistan ke tururuwa wajen cirar kudi a bankuna
Hikayar Bayraktar Akinci TIHA
Guguwar Nora ta kunna kai Mekziko
An budewa jirgin saman Italiya wuta a Kabul
NATO ta yi tir da kisan fararen hula a Ukraine