Baturkiya ta kafa tarihi a gasar ninkayar nakasassu ta duniya

Baturkiya ta kafa tarihi a gasar ninkayar nakasassu ta duniya

'Yar kasar Turkiyya Elif Ildem ta kafa tarihi a gasar Ninkayar Nakasassu da ake gudanarwa ta Tokyo 2020 Paralympic inda ta yi bajintar da ba a taba yi ba a cikin shekaru 21 da suka gabata.

Elif ta shiga tarihi wajen ninkaya a waje mai nisan mita 100 a Cibiyar Wasannin Ninkaya da ke Tokyo.

Elif Ildem ta kammala gasar a mintuna 3.17.54, inda ta karbe kambin tarihin daga hannun 'yar kasar Ingila Danielle Watsi da ta kammala a minti 3.27.47 a shekarar 2000.

Elif Ildem ta kama tarihi a wannan gasa baya shekaru 21.

News Source:   ()